KANTOMAR RIKO NA KARAMAR HUKUMAR ALKALERI COMARADE BALA IBRAHIM MOHAMMED YA GANA DA JAMI'AN SASHIN KIWON LAFIYA NA KARAMAR HUKUMAR ALKALERI
: Don Sanya ido don kawar da ciwon Shan Inna a fadin karamar hukumar Alkaleri.
Shugaban karamar hukumar Alkaleri Comr. Bala Ibrahim Mahmoud (Fagacin Alkaleri) Yayin wannan zama ne da Jam'in shashin lafiya don tattauna muhimman batutuwa da suka shafi kawar da Kamuwa daga cututtuka a karamar hukumar Alkaleri.
kana yace rashin hadin kai da iyayen yara ke bayarwa don samun nasarar kawar da ciwon musamman a yikunan kar kara. yace Akwai bukatar iyayen kasa da masu unguwani su wayar da kan al, ummomi don samun nasarar kawar da cututtuka da Dama.
Yakara dacewa a shirye yake ya cigaba bada hadin kai tare da duk woni gudumawa don samun nasarar aikin rigakafin, kuma zai Sanya ido don samun nasarar kawar da ciwon Shan Inna a fadin karamar hukumar Alkaleri
Shuagaban Karamar Hukumar Alkaleri yayiwa gwamnatin Sen. Bala Abdulkadir Muhammad, bisa kokarin sa dabada kulawa don kawar da cututtuka a fadiin jahar Bauchi.
Daga karshe yayi kira wa iyayen yara a fadin karamar hukumar Alkaleri su bada hadin kai don samun nasara da kawo karshen cututtuka da suke damun mu.
Alh.Nuru Abdullahi(Baban Zarah)Chairman Kaura Social Media Forum Bauchi State (KSMF-TV)
29 February,2024.