SAKON TAYA MURNA DAGA BAKIN HON.ABDULRAZAK NUHU ZAKI (MAGAJIN GARIN NINGI) UBANSILA AMANAR GWAMNA BALA KSMF REPORTERS BAUCHI STATE

Ubangiji nan dai da yake bada mulki shi ne ya nufi dawowan kauran Bauchi Karo na biyu.
_________

Ni Hon Abdulrazak Nuhu Zaki komishinan kananan hukumomin da masarautun Gargajiya na jihar Bauchi

Ina son amfani da wannan kafa ta Labari Daga Bauchi Domin nuna Godiya ga Allah Ubangiji tare da Daukacin al'umman da suka bamu gudunmawar tabbatar da dawowan Gwamna Bala Abdulkadir Muhammad kauran Bauchi Karo na biyu

Ina Mika Sakon taya murna ga zaben ben Gwamnan jihar Bauchi Sanata Bala Abdulkadir Muhammad kauran Bauchi. Hakika cikin ni'imomin da Ubangiji yayi maka akwai Ni'imar Hana makiyan ka Ganin kukan ka!!

Da Kuma Ni'imar Daura ka kan abokan adawa cikin ludufin Ubangiji. Muna taya al'umman jihar Bauchi murna kan tabbatar musu da Nasaran su da akayi. Kuma aka rantsar da kai Karo na biyu.

Ubangiji Allah ya baka damar sauke nauyin da al'umma suka sake Daura Maka iya sanina da kai kullum nufin Alheri ne a zuciyar ka shine yasa kake cikin taimakon Ubangiji ka.

Sako Daga
Hon Abdulrazak Nuhu Zaki
(Magajin Garin Ningi)

Popular posts from this blog

UNMASKING OMOYELE SOWORE'S HIDDEN AGENDA- BY SENIOR SPECIAL ASSISTANT FOR GOVEDNOR OFFI CE HON.SULEIMAN MUSA MAI POSTER

GOVERNMENT OF BAUCHI STATE HOLDS EDUCATION STAKEHOLDERS MEETING THE (SUBEB)