MAI MARTABA SARKIN DUGURI YA YABA WA GWAMNATIN JIHAR BAUCHI KARKASHIN JAGORANCIN MAI GIRMA GWAMNA SANATA BALA!#KSMF REPORTERS BAUCHI.

MAI MARTABA SARKIN DUGURI YA YABA WA MAI GIRMA GWAMNA BALA BISA YADDA YAKE GYARA MASARAUTU A FADIN JIHAR BAUCHI!#KSMF REPORTERS BAUCHI.

Salam! Barkanmu da hutun karshen mako Ubangiji ka iyarmana abunda baza mu iya ba. Amin...

Ayau 25/09/2022 Kungiyar Kaura Social Media Forum Bauchi ta ziyarci Sarkin Duguri Alh. Ibrahim .YM. Baba a Gidansa. Makasudin wannan ziyara shine Sada zumunci da neman tabarruki kana da Addu'o'i Alheri ma kasa da Kuma Jiha kasan cewarsa Uban kasa.

Sarkin yayi Godiya Matuka Bisa yadda Gwamnatin Jihar Bauchi Karkashin Jagorancin Mai Girma Gwamna Sanata Bala yake Gudanar Da Ayyukan raya kasa Birni da Karkara kana kuma da Bunkasa Gari.

Ya Kara da cewa Yayi Godiya wa Gwamna yadda yake Gyara Masarautu na Jihar Bauchi da kuma samar musu ababen Hawa ta yadda zasu gudanar da Hidimar Al'ummah na yau da kullum.

Daga karshe sarkin yaja Hankalin Al'ummah dasu kasance masu kula da kuma taimaka wa Juna wajen gudanar da Al'amura sannan kuma yace Jama'a su kiyayi jita jita ko fade fade Wanda bayi da madafa ko tushe. Sannan kuma yayi Kira ma Al'ummar kasarsa na Duguri dasu cigaba da zama lafiya da Addu'o'i na Alheri ma Wamman Gwamnati na Mai Girma Gwamna Sanata Bala.

Sarkin ya rufene  da zabe yana karatowa yayi kira da ayi Siyasa babu bada Gababa ko cin Mutunci Sannan kuma yace Idan zabe Yazo da Al'ummah su fito kwansu su Mara wa Mai Girma Gwamna Sanata Bala ya dawo a Karo na Biyu Don cigaba da Ayyukan Alheri a Jihar Bauchi.   Mungode: Alh. Nuru Abdullahi (Baban zarah).

Popular posts from this blog

UNMASKING OMOYELE SOWORE'S HIDDEN AGENDA- BY SENIOR SPECIAL ASSISTANT FOR GOVEDNOR OFFI CE HON.SULEIMAN MUSA MAI POSTER

GOVERNMENT OF BAUCHI STATE HOLDS EDUCATION STAKEHOLDERS MEETING THE (SUBEB)