HAJJI KIRAN ALLAH! KAI TSAYE DAGA OFFISHIN MAHAJJATA NA JIHAR BAUCHI!#KSMF REPORTERS BAUCHI.


Ana cigaba da gwajin alluran covid 19 na maniyata aikin hajjin Bana a offishin mahajjata na Jihar Bauchi dake kan titin fire service Bauchi. Hukuma tana kira da duk Alhajin dayasan baiyi wannan gwaji ba to ya hanzarta zuwa wannan offishi domin a masa.

Kuma da an maka shikenan ana sa ran cewa mutum Alhaji ko Hajiya yayi kusan tashi zuwa kasa mai tsarki…Ubangiji ya bamu sa’a ku cigaba da bibiyarmu a kafarmu na KSMF REPORTERS BAUCHI tun daga Bauchi har zuwa kasa Mai Tsarki wanda NI BABAN ZARAH zan kawo muku kai tsaye. Mungode — in Bauchi State.

Popular posts from this blog

UNMASKING OMOYELE SOWORE'S HIDDEN AGENDA- BY SENIOR SPECIAL ASSISTANT FOR GOVEDNOR OFFI CE HON.SULEIMAN MUSA MAI POSTER

GOVERNMENT OF BAUCHI STATE HOLDS EDUCATION STAKEHOLDERS MEETING THE (SUBEB)