GWAMNA BALA NA JIHAR BAUCHI YA GWANGWAJE YA'YAN JAM'IYAR PDP NA JIHAR BAUCHI DA SABBIN MOTOCIN HAWA GUDA 60 TUN DAGA MATAKIN KANANAN HUKUMOMI NA JIHAR BAUCHI!#KSMF REPORTERS BAUCHI.



Isah Lukman Azare ✍️

Saboda Kyautatawa Irin Nasa, Mai Girma Gwamnan Al'umar Jihar Bauchi His Excellency Distinguished Senator Bala Mohammed CON (Kauran Bauchi) Ya Gwangwaje Shuwagabannin Jam'iyyar PDP Da Kyautar Sabbin Motoci Na Zamani Har Guda Sittin (60)

Daga Cikin Wadanda Suka Amfana Da Wannan Sabbin Motoci Daga Wajen Mai Girma Gwamnan Sun Hada Da; Shuwagabannin Jam'iyyar PDP A Matakin Jiha Da Kuma Shiyya, Sannan Sai Ko'odinetocin Yakin Neman Zabensa Dake Kananan Hukumomi 20

Tabbas Mai Girma Kauran Bauchi Yayi Namijin Kokari Bisa Wannan Goma Ta Arziki Da Yayi Wa Wadannan Jajirtattun Mutane, Duba Da Irin Rawa Da Suka Taka Wajen Kafuwar Wannan Gwamnati Me Tarin Albarka. 

Mun Gaishe Da Gwamnan Fita Kunya. 

Isah Lukman Azare
Zonal Coordinator (Bauchi North) 
KAURA Social Media Forum 
June 19, 2022

Popular posts from this blog

UNMASKING OMOYELE SOWORE'S HIDDEN AGENDA- BY SENIOR SPECIAL ASSISTANT FOR GOVEDNOR OFFI CE HON.SULEIMAN MUSA MAI POSTER

GOVERNMENT OF BAUCHI STATE HOLDS EDUCATION STAKEHOLDERS MEETING THE (SUBEB)