GWAMNATIN JIHAR BAUCHI KARKASHIN JAGORANCIN KAURA TANA CIGABA DA AIKIN HANYAR GARIN LIMAN KATAGUM ZUWA BUNUNU!#KSMF REPORTERS BAUCHI.



Isah Lukman Azare ✍️ Baban Zarah.

Cikin Kyautatawa Da Kuma Saukaka Wa Al'uma Da Gwamnatin Jihar Bauchi Karkashin Jagorancin Mai Girma Kauran Bauchi Ke Yi, Musamman Canja Fasalin Jihar Ta Bangaren Ayyukan Raya Kasa, Wannan Shi Ne Aikin Sabuwar Hanya Wacce Gwamnatin Jihar Ke Shimfid'awa Yanzu Haka. 

Wannan Hanya Wacce Za Ta Taka Muhimmiyar Rawa Musamman Wajen Kasuwanci Da Kuma Zirga-Zirgan Al'uma, Ta Tashi Ne Tun Daga Maraban Liman Katagum Dake Nan Karamar Hukumar Bauchi, Ta Wuce Har Zuwa Garin Bununu Dake Karamar Hukumar Tafawa-Balewa. 

Aikin Wannan Hanya Mai Matukar Muhimmanci Ya Na Cigaba Da Gudana Gadan-Gadan Kamar Yadda Za A Iya Gani Cikin Hotunan Dake Kasa. 

Mun Gaishe Da Gwamnan Fita Kunya. 

Isah Lukman Azare da Baban zarah.
KAURA Social Media Forum 
May 31, 202

Popular posts from this blog

UNMASKING OMOYELE SOWORE'S HIDDEN AGENDA- BY SENIOR SPECIAL ASSISTANT FOR GOVEDNOR OFFI CE HON.SULEIMAN MUSA MAI POSTER

GOVERNMENT OF BAUCHI STATE HOLDS EDUCATION STAKEHOLDERS MEETING THE (SUBEB)