MAI GIRMA GWAMNAN JIHAR BAUCHI YA SABUNTA SAKATERIYA NA JIHAR BAUCHI DATA LALACE TUN 1999!#KSMF REPORTERS BAUCHI.
Mai Girman Bauchi Sanata Bala Muhammad Ya Sabunta Sakateriya Mallakin Jihar Bauchi a Yanzu Haka An Sabunta Sakateriyar Da kaso 90 Cikin 100, Tun 1999 Da Aka Sabunta Sakateriyar Babu Wata Gwamnati Wanda Ta wiawaiyi wannan guri domin ta Sabuntata Sai Zuwan Mai Girma Gwamna Sanata Bala Muhammad Abdulkhadir Kauran Bauchi.
An Sabunta Ofisoshi Da Kayayyanki Aiki Wanda Zai Bayar Wa Ma'aikatan Jihar Bauchi Daman Yin Aiki Ba Tare Da matsala ba an samar da kayan zamani a cikin wannnan sakateriya. Idan Ba a Manta ba Mai Girma Gwamna Sanata Bala ya bada aiki Sabunta Dukkan Sakateriyar Kananan Hukumomi Guda 20 Dake Fadi Jihar Bauchi.
Wannan shine ake kira kishi kuma shi ake kira da aiki ma Al'ummah. Da Gwamnonin baya sunyi irin wannan tunani na gyara matsuguni na ma'aikata dake fadin wannan Jihar Kamar yadda Gwamna Bala yayi a yanzu. Dashi kuma wani abun zai daura.
To Babu wanda yayi irin wannan tunani dolene ayyukan suyi yawa ma wannan gwamnati na Mai girma gwamna Bala Kuma yayi alkawarin Gyara Jihar Bauchi sannan gashi yanakan yi.
An taba harkan ILIMI,NOMA,LAFIYA,BUNKASA GARI,FARFADO DA WURAREN SANA'A DA SAMAR DA WASU,FARFADO DA MASARAUTU NA GARGAJIYA,TSAFTACE MA'AIKATA,BUNKASA KASUWANCI DA SAMAR DA SABBIN KASUWA. Duka wandannan sune suke sa gari ya girma kuma dukkanin wadannna Mai girma gwamna Bala ya mayar da hankalinsa akansu don ganin Jihar Bauchi taci gaba..Muna Godiya BABA KAURA...