GWAMNAN BAUCHI BALA YA SABUNTA SAKATERIYA KARAMAR HUKUMAR MISAU!#KSMF REPORTERS BAUCHI.



Mohammed Sale Gariyo Misau 🖊

Aikin Gyaran Sectariyan Karamar Hukumar Misau Ya Kusa Kammala Cikin Ikon Allah Da Amincewar Sa Kamar Yadda Gwabntin Jahar Bauchi Karkashin Jagoran Cin Maigirma Gwabnan Jahar Bauchi Sen Bala Abdulkadir Mohammed Kauran Bauchi con Ya Bayar A Kowane Karamar Hukuma 20 Da Muke Dasu Na Jahar Bauchi. 

Tabbas Wannan Katafaren Aiki Na Daya Daga Cikin Manyan Ayyuka Da Maigirma Gwabna Ke Alfahari Dasu Duba Da Yadda Sectariyan Suka Zama Abun Tausayi Saka Makon Rashin Kishi Irin Na Shugabanni Na Ko Uho Da Sukayi Da Su Shikuma Dan Gari Yace Yayi Alkawarin Gyaran Su A Mulkinsa Na Karon Farko Kuma Gashi Aikin Yana Tafiya Yadda Akeso. 

Babu Shakka Jahar Bauchi Tasamu Jagora Na Kwarai Mai Kishin Ta Da son Cigaban Jahar Badan Komai Ba Sai Dan Dan tane Kullum Burin Sa Shine Yaga Jahar Tashiga Safun Jahohi Da Suka Cigaba Hakan Yasa Maigirma Gwabnan Jahar Bauchi Sen Bala Abdulkadir Mohammed Kauran Bauchi con Yaketa Fadi Tashi Dan Daga Martaban Jahar Bauchi A Idon Duniya Kuma Kwalliya Tana Biyan Kudin Sabulu. 

Tabbas Koda Dan Adawa Ne Yasan Wannan Aiki Aikine Mai Inganci Kuma Aikin Yasamu Kulawa Daga Gurin Yan kwangilan Sabida Babu Kushe Ko Almundahna Acikin Wannan Aiki Hakan Ya Mu Al'umar Jahar Bauchi Akoda Yaushe Muke Yiwa Wannan Gwabnati Addua Na Fatan Alkairi Da Kara Fito Da Ayyukan Alkairi Da Maigirma Gwabna Keyi Ciki Da Wajen Jahar Bauchi. 

Daga Karshe Fatan mu Shine Allah Yakara Hada Mana Kan Dukkan Nin Shugabannin Mu Na Ciki Da Wajen Jahar Bauchi Dan Marawa Wannan Gwarzo Namu Baya Gurin Cigaba Da Kawo Mana Ayyukan Alkairi A Ciki Da Wajen Jahar Bauchi Yakuma Biya Masa Dukkan Bukatunsa Na Alkairi Da Yake Nema Albarka Wannan Wata Mai Albarka Na Ramadan Amin. 

Popular posts from this blog

UNMASKING OMOYELE SOWORE'S HIDDEN AGENDA- BY SENIOR SPECIAL ASSISTANT FOR GOVEDNOR OFFI CE HON.SULEIMAN MUSA MAI POSTER

GOVERNMENT OF BAUCHI STATE HOLDS EDUCATION STAKEHOLDERS MEETING THE (SUBEB)