2023 GWAMNAN BAUCHI BALA DA TAMBUWAL DA SARAKI SUN ZIYARCI GWAMNAN BAYELSA DOYE DIRI DON TATTAUNAWA AKAN ZABEN FIDDA GWAMNA NA SHUGABAN KASA A JAM'IYAR PDP!#KSMF REPORTERS BAUCHI.
Isah Lukman Azare da Baban Zarah✍️
Da Ranar Yau Litinin, Mai Girma Gwamnan Al'umar Jihar Bauchi His Excellency Distinguished Senator Bala Mohammed CON (Kauran Bauchi), Gwamna Tambuwal Na Jihar Sokoto Da Sanata Bukola Saraki Sun Ziyarci Mai Girma Gwamnan Jihar Bayelsa, His Excellency Douye Diri, A Birnin Yenegoa.
Hadin Kai Da Ci Gaban Kasa Da Kuma Jam'iyyar PDP, Daidaito Da Kuma Hanyoyin Kyautatawa 'Yan Najeriya Su Ne Ginshikin Ziyarar A Cewar Sanata Bukola Saraki Wanda Ya Yi Magana A Madadin Tawagar.
A Nasa Jawabin, Gwamna Diri Ya Yaba Wa Wannan Tawaga Tare Da Bayyana Cigaba Da Bayar Da Goyon Bayan Sa Domin Cigaban Jam'iyyar PDP Da Najeriya Baki Daya.
April 11, 2022