GARI YA WAYE DUKKAN DUHU YANA YAYEWA GA SABUN JINI SUN FASO!#KSMF REPORTERS BAUCHI..
Alhamdulillah godiya ta tabbata ga ubangiji sarkin halittu Honourable Suleiman DStv da honourable sulaiman Mai poster da honourable madaki P.A da honourable Ado P.A na Nuhu Zaki sunje sun says form din tsayawa takaran majalisan jiha kowa a yankinsa honourable sulaiman DStv al'umar CONSTITUENCYnsa su suka saya Masa form saboda yarda da amincewan da sukayi dashi yasa suka sashi ya fito takara Dan ya zamo wakilinsu Dan ya kawo musu cigaba a yankinsa ya ubangiji Allah muna tawassuli da tsarkakan sunayenka 99 ka bamu Nasara wa jam'iyyar mu ta PDP a Zaben da za'ayi gaba daya Ameen ya hayyu ya qayyumu