GWAMNAN JIHAR BAUCHI BALA YA HALARCI TARON ADDU'A NA MUSAMMAN WA JIHAR BAUCHI DAMA KASA BAKI DAYA!#KSMF REPORTERS BAUCHI...


Gwamnan Jihar Bauchi Sanata Bala Muhammad Ya Halarci Taron Addu'a Na Musamman Wanda Hukumar Jin Dadin Alhazai Ta Shirya a Sabon Sansanin Alhazai 

Da Yake Jawabi Gwamna Bala Ya Nuna Jin Dadinshi Ga Hukumar Yana Mai Bayyana  Addu'a a Matsayin Mabudin Nasarori Da Magance Dukkan Matsala

Yace Zama Nada Lokaci Kuma Zai Taimaka Wa Al'ummar Kasar  Wajen Shawo Kan Kalubalen Da Ake Fuskanta 

Gwamna Bala Ya Yaba Da Goyon Baya, Haɗin Kai Da Addu'oin Shugabannin Addinai Sukayiwa Gwamnatinsa Kuma Yayi Alƙawarin Sake Farfaɗo Da Gwamnan Ta Hanyar Tallafa Musu Don Sauke Nauyin Dake Kansu Yadda Ya Kamata 

Zaman Addu'an Ya Samu Halartar Uwar Gidan Gwamnan Bauchi Hajiya Aisha Bala Muhammad, Shugaban Ma'aikatan Gidan Gwamnatin Jiha Da Alkalin Alkalai Da Sauransu

Allah Yasa Mu Shiga Ramadana Muna Masu Imani Ameen Ya Allah 🙏🙏🙏

Popular posts from this blog

UNMASKING OMOYELE SOWORE'S HIDDEN AGENDA- BY SENIOR SPECIAL ASSISTANT FOR GOVEDNOR OFFI CE HON.SULEIMAN MUSA MAI POSTER

GOVERNMENT OF BAUCHI STATE HOLDS EDUCATION STAKEHOLDERS MEETING THE (SUBEB)